masaki

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

Masaki nau'in suna ne daga cikin sunayan kwarya, wanda shi ne kwaryar da ta fi kowacce kwarya girma.

Misalai[gyarawa]

  • Munci tuwo a cikin masaki.
  • Masakin mai gida ta fashe.

Karin Magana[gyarawa]

  • Allah ya maida ƙoƙo masaki.