masallaci
Appearance
Hausa
[gyarawa]masallaci Wani guri ne da musulmai kan gudanar da ibada musamman sallah a cikin shi. Ana sallar kullum kowace rana.
Suna
[gyarawa]masallācī (n., j. màsàllātai)
Fassara
[gyarawa]- Bolanci: mashīdì, masīdì[1]
- Faransanci: mosquée
- Harshen Portugal: mesquita
- Harshen Swahili: msikiti
- Ispaniyanci: mezquita
- Larabci: مَسْجِد (masjid), جَامِع (jāmiʿ)
- Turanci: [[]][2][3]
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa Dictionary: and English-Bole Wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 281.
- ↑ Awde, Nicholas, Ahmad, da Malam Barau. "21st century" Hausa: an English-Hausa Classified Word List. London: Centre for African Language Learning, 1987. 126.
- ↑ Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 152.