Jump to content

mataji

Daga Wiktionary

Mataji Shi ne abinda ake amfani da shi wajen taje ko gyara duk wani gashi (mutum ko dabba).

Turanci[gyarawa]

Comb

Misali[gyarawa]

  • Na taje kaina da mataji.