Jump to content

matsa

Daga Wiktionary


Matsa wata kalma ce dake nuna matsewar wani abu abu tsukewa a hade shi wuri guda

Misali

[gyarawa]
  • Jafaru ya matsa hannu
  • Talatu ta matsa masa lemo a baki

Matsa abinda da ake nufi da wannan Kalmar shine wani abu da yayi nisa da wani sai a dauko a ajiye shi kusa

Misali

[gyarawa]
  • Dan ladi ya matsa kusada Taron yanzu
  • An nemi salisu da ya matsa kusa