Jump to content

mazagi

Daga Wiktionary

Mazagi wani igiya ne wanda ake mai rami ajikin wando a saka domin daure wanda a kugun mutum wasu suna kiranshi lawurje.