Jump to content

minista

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Minista na nufin wani mutum da aka nada domin ya jagoranci wata ma'ikatar gwamnati ko hukuma

Asali

[gyarawa]

Turanci: minister

Suna

[gyarawa]

ministā ‎(n., j. ministōcī)

  • 23 Disamba 2013, "An daure tsohon minista a Britaniya", BBC Hausa:
Tsohon ministan ya amsa laifin...

Fassara

[gyarawa]

Bolanci

[gyarawa]

Suna

[gyarawa]

ministà[3]

Manazarta

[gyarawa]
  1. Bargery, G. P. A Hausa-English Dictionary and English-Hausa Vocabulary. 2nd ed. Zaria, Nigeria: Ahmadu Bello University Press, 1993. 1268.
  2. Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 155.
  3. Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa Dictionary: and English-Bole Wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 136.