mota
Appearance
Hausa
[gyarawa]Mota wata abu ce da ake hawa domin zirga-zirga walau ta mutane Kota kaya wacce ake ƙerata da ƙarfe da kuma wasu abubuwa
Asali
[gyarawa]Turanci: motor-vehicle[1]
Suna
[gyarawa]mōtā, mutuka, mato, moto (t., j. mōtōcī)
- misali; 13 Nuwamba 2015, "Wurin jiran bas mai intanet da wurin shan shayi kyauta a Dubai", Aminiya:
- Tuni dai wannan hukumar ta sufuri (RTA) ke kokarin hana mutane amfani da kananan motoci
Fassara
[gyarawa]- Faransanci: voiture, auto
- Harshen Portugal: automóvel, carro
- Ispaniyanci: automóvil, carro
- Larabci: سَيَّارَة (sayyāra)
- Turanci: automobile, car[1][2]
Bolanci
[gyarawa]Suna
[gyarawa]mōtà[3]
Manazarta
[gyarawa]- ↑ 1.0 1.1 Bargery, G. P. A Hausa-English Dictionary and English-Hausa Vocabulary. 2nd ed. Zaria, Nigeria: Ahmadu Bello University Press, 1993. 795.
- ↑ Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 156.
- ↑ Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa Dictionary: and English-Bole Wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 141.