mu

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Hausa[gyarawa]

Mu lamirin suna ne da yake nuni zuwa ga mutum na farko mai magana (jam'i).


A Turanci[gyarawa]

We

Misali[gyarawa]

  • Mu dalibai ne.
  • Mu manoma ne.