mudu

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

mudu shine abinda ake amfani dashi wurin gwajin kayan hatsi. yana ɗaukan gwangwani takwas.

Misali[gyarawa]

  • Iro ya siyo mudu biyar na masara.
  • Ola ya bada mudu goma na garin kwaki.