mukami

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

mukami shine wani mataki na aikin gwamnati ko kuma wani matsayi wanda mutun yaje bai tunanin zuwa ba

Misali[gyarawa]

  • Yana da mukamin soja

English[gyarawa]

{Example}
  • Rank, position