Jump to content

mulki

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Mulki na nufin sarauta ko kuma shugabanci da ko wace al'ummah take takama da shi. Akan samu shugabanci na adalci ko zalumci.

Misali

[gyarawa]
  • Shugaba mai mulki yanzu adali ne.