mulkin gurguzu
Appearance
Hausa
[gyarawa]Bayani
[gyarawa]mulkin gurguzu tsari ne na tattalin arziki da kuma siyasa wanda a ƙarƙashinsa ake mallakar hanyoyin samarwa jama’a. Gwamnatice ke sarrafa farashin kayayyaki da kayan masarufi don biyan buƙatun jama’a.
Misali
[gyarawa]- Har yanzu ashe ana mulkin gurguzu.
fassara
- Larabci: راسمالية
- Turanci: capitalism