Jump to content

murɗawa

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

murɗawa shine juwawa ko jujjuyawar abu da karfi.

Misali

[gyarawa]
  • Basir nasaka murdawar ciki.
  • Musa yana murɗa karfe