Jump to content

murafu

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Murafu jam'in murfi ne, wato ma'ana dai murfi sama da guda ɗaya

Suna

[gyarawa]

murāfū

  1. jam'i: murhū[1]

Manazarta

[gyarawa]
  1. Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 157.