Jump to content

murna

Daga Wiktionary

Farin ciki, murna da turanci (glad). Wani abu ne da ke samuwa sakamakon wani abu na daɗi da ya faru da mutum, ko wata Dabba.