musa
Appearance
Musa wannan Kalmar tasamo asalin ne daga musu wadda wasu mutane keyi ko mai laifi ana tuhumarsa yayi gardama.
Misali
[gyarawa]- Zaharaddini ya musa zargin da ake yi masa.
Musa wannan Kalmar tana nufin suna na ne yanka wadda ake kiran mutun namiji dashi.
Misali
[gyarawa]- Suna na musa.
Example
[gyarawa]- {Noun}
- {English} moses