nahawu
Jump to navigation
Jump to search
Hausa[gyarawa]
nahawu na nufin ilimin ginin kalma
Asali[gyarawa]
Larabci: نَحْو (naḥw)[1]
Suna[gyarawa]
nahawū (n.) Ka'idojin tafiyar da harshe ta fuskar magana da rubuta shi.
Fassara[gyarawa]
- Faransanci: grammaire
- Harshen Portugal: gramática
- Harshen Swahili: sarufi
- Ispaniyanci: gramática
- Larabci: قَوَاعِد (qawāʿid), نَحْو (naḥw)
- Turanci: grammar[2]