Nama shi ne halattaccen Jikin yankakkun dabbobin da aka bada dama ayi amfani da shi a matsayin abinci.