Jump to content

nesa

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Nesa na nufin wuri dake da tsawon tafiya. Ko kuma abinda ba kusa ba.


A Turanci

[gyarawa]

Far


Misali

[gyarawa]
  • Makarantar nesa take da gidanmu.