Nisa

Daga Wiktionary
(an turo daga nisa)

Hausa[gyarawa]

Asalin Kalma[gyarawa]

Watakila kalman nisa ta samo asali ne daga harshen hausa.

Furuci[gyarawa]

Suna (n)[gyarawa]

Nisa na nufin tsawon tafiya tsakanin wuri da wuri.[1]

Fassara[gyarawa]

  • Turanci (English): distance
  • Faransanci (French): la distance
  • Larabci (Arabic): masafuhu: ba'd - مسافه: بعد

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da kuma Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 122. ISBN 9789781601157.