radin suna
Appearance
Hausa
[gyarawa]Asalin Kalma
[gyarawa]Kalmar radin suna ya samo asali ne daga harshen hausa bikin suna
Furuci
[gyarawa]Suna (n)
[gyarawa]radin suna lokaci ne da na musamman da hausawa ke kebewa don sanyawa sabon jariri suna wanda zai ci gaba da amfani dashi a rayuwarsa.[1] Akan yankawa jaririn dabba (rago) don sadukarwa a yayin nadin suna.
Misali
[gyarawa]- Ana radin suna gidan su Abubakar
Turanci
[gyarawa]- naming ceremony
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.