ragade

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

bayani[gyarawa]

Ragade shine dafaffen yaɗi wanda akayi farsesunshi da tono.

Misali[gyarawa]

  • Fati tafara yin ragade.
  • Ragaden yaji magi.
  • Zan kaiki inda ake yin ragade