rake
Appearance
Hausa
[gyarawa]RakeRake (help·info) Wani abu ne mai zaki wanda ake sha sannan kuma ake sarrafa shi zuwa sikari ana shuka rake ne a guri mai laima ko danshi musamman ma a fadama.
Suna
[gyarawa]ràkē (n.)
Fassara
[gyarawa]- Bolanci: rèke[1]
- Faransanci: canne à sucre
- Harshen Portugal: cana-de-açúcar
- Harshen Swahili: muwa
- Ispaniyanci: caña de azúcar
- Larabci: قَصَب اَلسُّكَّر (qaṣab as-sukkar)
- Turanci: sugar cane[2][3]
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa Dictionary: and English-Bole Wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 173.
- ↑ Awde, Nicholas, Ahmad, da Malam Barau. "21st century" Hausa: an English-Hausa Classified Word List. London: Centre for African Language Learning, 1987. 55.
- ↑ Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 166.