rana
Appearance
Hausa
[gyarawa]Rana Wata halitta ce dake a sararin samaniya wacce take bada haske da kuma zafi.
Rana ma'anar wannan Kalmar shine wayewar garin da katsinci kanka a ciki
Misali
[gyarawa]- Yau ana zafin rana.
- Hasken rana yasa bana iya kallon sama.
Misali
[gyarawa]- Yau ne ranar daurin aure na.
- Wacce rana aka daura auren?
Suna
[gyarawa]rānā (t.)
Kishiya
[gyarawa]Fassara
[gyarawa]- Bolanci: poti[1]
- Faransanci: soleil
- Harshen Portugal: sol
- Inyamuranci: anyanwụ
- Ispaniyanci: sol
- Larabci: شَمْس (šams)
- Turanci: sun[2][3]
- Yarbanci: òrùn
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa Dictionary: and English-Bole Wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 302.
- ↑ Bargery, G. P. A Hausa-English Dictionary and English-Hausa Vocabulary. 2nd ed. Zaria, Nigeria: Ahmadu Bello U, 1993. 838.
- ↑ Newman, Roxana M. An English-Hausa Dictionary. New Haven: Yale University Press, 1990. 266.