Jump to content

raya

Daga Wiktionary

Raya wannan Kalmar tasamo asali ne daga rayuwa amma kuma yafi karkata akan cigaba.

Misali

[gyarawa]
  • Gwamna ya raya karkara.

Raya wannan Kalmar ta wani bangaren tana nufin raye raye ko kuma rausayawa ko girgizawa.

Misali

[gyarawa]
  • Zaharaddini ya dan raya a filin wasa.