Jump to content

risho

Daga Wiktionary

RishoSamfuri:errorSamfuri:Category handler wani abune da ake amfani dashi wajen yin (girki) dahuwar abinci, ana sa mashi (kero) kalanzir da lagwani domin samun wuta.