Jump to content

ruga

Daga Wiktionary

Ruga

[gyarawa]

Karamin gari ne wanda fulani ke zama a cikin sa ana kiran sa da rugar Fulani.gari ne da ya kunshi fulani zalla kuma anfi samun shi a cikin daji . Basu fiye zama cikin mutane ba sedai a daji.

Ruga shine mutum ya fita da gudu

Misali

[gyarawa]

1 rugar ardo Bello akwai shanu 2 Musa ya tafi rugar su