sabawa
Appearance
Hausa
[gyarawa]Asali
[gyarawa]{Saba} tilo {sabawa} jam'i
Bayani
[gyarawa]Sabawa abinda da ake nufi shine kayima wani laifi ya nuna maka bacin ransa
Asali
[gyarawa]{Sabo} tilo {Sabawa} jam'i
Bayani
[gyarawa]Sabawa abinda da ake nufi shine shakuwa wadda soyayya ke haddasawa a tsakani wani abu da kake so