sadarwa

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Sadarwa na nufin wata hanya ce tsararriya ta aikawa da saƙo daga wani zuwa wani ta hanyoyi daban-daban

Misali[gyarawa]

  • Naji saƙon gaisuwa a kafafen sadarwa
  • Gidan rediyo ya zama ɗaya daga cikin hanyoyin sadarwa

Suna[gyarawa]

sādârwā ‎(t.)

Fassara[gyarawa]

Manazarta[gyarawa]

  1. Bargery, G. P. A Hausa-English Dictionary and English-Hausa Vocabulary. 2nd ed. Zaria, Nigeria: Ahmadu Bello University Press, 1993. 879.
  2. Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 174.