safiya
Appearance
Hausa
[gyarawa]Saafiya
English
[gyarawa]Morning
bayani
[gyarawa]safiya
- nanufin safe, wato Wani yankin Lokacin yini wanda yake bin rana. safiya tana da lokaci me tsayi da yakai adadin awanni Shida 6 zuwa Bakwai 7.
- Sunan Mace.
Misali1
[gyarawa]- Sakkwato ta kori jami'an Gwamnati a safiyar jiya.
- safiyar yau Ɗangote ya sakko da farashi
- Jirgin saman ya sakko da safiyar yau.