sahu

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

sahu yana nufin layi ko jerin mutane ayayin salla.

Misali[gyarawa]

  • Wannan shike koran yara asahun gaba.
  • Limamin yana cewa adaidaita sahu