sallar nafila

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

bayani[gyarawa]

sallar nafila itace salla wacce mutum zaiyi cikin ganin damansa, idan yazo yayi ko yabari.

Misali[gyarawa]

  • Nayi nafila yanzu.

fassara

  • Turanci: supererogatory prayer
  • Larabci: صلاة نوافل