sama
Jump to navigation
Jump to search
Hausa[gyarawa]

Asalin Kalma[gyarawa]
Wata ƙila kalmar sama ya samo asali ne daga yaren larabci sama' wato sama.
Furuci[gyarawa]
Suna (n)[gyarawa]
Kalmar sama na nufin sashin duniya dake a sararin samaniya.[1]
Fassara[gyarawa]
- Turanci (English): sky, atmosphere
- Faransanci (French): ciel
- Larabci (Arabic): sama' - سماء
Manazarta[gyarawa]
- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.