sambatu
Appearance
Hausa
[gyarawa]Yin maganar zuci amma ta rinka fita yayinda shi mai yin maganar bai san ana ji ba. Irin wannan maganar mai yi yana yinta ne a tunanin sa. Sambatu yayi kama da Sokiburutsu
Asalin Kalma
[gyarawa]Watakila kalman sambatu ya samo asali ne daga harshen hausa.
Furuci
[gyarawa]Aikatau (v)
[gyarawa]Sambatu na iya nufin maganganu maras ma’ana musammman acikin bacci ko mafarki ko kuma maganganu irin na karatun malamn kiristanci da bokaye da yan tsubbu.[1]
Fassara
[gyarawa]- Turanci (English): chant
- Larabci (Arabic): tarnimatun - ترنيمة
- Faransanci (French): singing
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.