Jump to content

sarkakkiya

Daga Wiktionary

Gona fili ne Wanda ake shuka kayan abinci

File inda ake aje mihimman bayani na mutum ko na wani abu daban

Buta Ana amfani da ita wurin yin alwala ko a shiga kewaye

Plate abinda ake cin abinci ciki Kofi Ana amfani da shi wurin shan ruwa ko abinci mai nau'in ruwa

Makulli wani abu ne Wanda ake kulle wuri ko budewa

Lambu wuri ne Wanda ake saida kayan marmari da furanni

Pillow Ana amfani da shi wurin tada Kai in an kwanta

Kofa wuri ne Wanda ake shiga ko a fita ta wurin

Hanci wani bangare ne a abu mai rai Wanda ke fidda ko shakar numfashi

Baki wuri ne a Wanda ake cin abinci ko shan ruwa

Kunne bangare ne a jikin abu mai rai Wanda yake sa shi Jin sauti