sata

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

sataAbout this soundSata  wata ɗabi'ace wacce wasu mutane suke ɗaurama kansu, ta hanyar ɗaukan kayan jama'a batareda sun sani ko su basu ba.

Misalai[gyarawa]

  • Bale yafara sata.
  • Naga galantoyi ta sata nama.