sauti
Appearance
Hausa
[gyarawa]sauti na nufin amo. ko wace kwayar harafi ana ce mata sauti. Bunza, Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.