Jump to content

shafa

Daga Wiktionary

Shafa wata hanya ce wadda ake amfani da ita tabawa

Misali

[gyarawa]
  • Ashiru ya shafa Mai

Shafa wata irin nau'in kalar tukunya ce wadda ake yinta da alminiyom

Shafa suna na ne yanka wadda ake kiran mace dashi a kasar hausa

Misali

[gyarawa]
  • Suna na shafa'atu musa