shata
Appearance
Hausa
[gyarawa]Suna
[gyarawa]- Shata
Bayani
[gyarawa]Shata sunan Wani babban mawaki ne wanda ya bada gudunmuwa wajen habbaka harshen hausa da al'adu dana gargajiya
Misali
[gyarawa]- Shata yayi wakar na tsaya ga Annabi Muhammadu
Shata abinda da ake nufi da wannan Kalmar ita ce yin iyaka da wani akan wata matsala
Misali
[gyarawa]- Mun shata iyaka tsakaninmu dashi