shawara

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Suna[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

Shawara wata hanya ce wadda mutun ke nema mafuta idan wani abu ya shige maka duhu

Misali[gyarawa]

  • Zaharaddini yana neman shawarar ku

shāwarā ‎(t., j. shāwarwarī, shāwarōrī)

  • Yunus, Muhammad. Ma'aikacin banki don talakawa : tarihin muhammad yunus, wanda ya kirkiro bankin grameen, 2011:
Jami'an gwamnati masu yanke shawara...
  • 14 Nuwamba 2015, "United Ronaldo ya kamata ya dawo kwallo - Beckham", BBC Hausa:
David Beckham ya bai wa Cristiano Ronaldo shawara...

Fassara[gyarawa]

Manazarta[gyarawa]

  1. Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa Dictionary: and English-Bole Wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 186, 222.
  2. Bargery, G. P. A Hausa-English Dictionary and English-Hausa Vocabulary. 2nd ed. Zaria, Nigeria: Ahmadu Bello University Press, 1993. 934.
  3. Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 185.