shirme

Daga Wiktionary

Shirme About this soundShirme  yana nufin aiwatar da duk wani abu ba bisa natsuwa ba.

Misali[gyarawa]

  • Shirmen shi yasa ba'a aike shi ake aikin ƙanin shi, saboda abinda akace ya siyo ba shi yake siyowa ba.

A wasu harsunan[gyarawa]

  • English: Nonsense