shugabanci

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Hausa[gyarawa]

Suna[gyarawa]

shūgabanci ‎(n.)

  • 12 Nuwamba 2015, "Fifa ta hana Musa Bility yin takara", BBC Hausa:
Fifa ta yi watsi da bukatar Musa Bility dan kasar Liberia ta yin takarar shugabancin hukumar sakamakon kasa cika wasu ka'idoji na hukumar.
  • Abraham, Roy Clive. Dictionary of the Hausa Language. London: University of Oxford Press, 1962. 815:
Audu yā ɗauki shūgabanci.

Fassara[gyarawa]

Manazarta[gyarawa]

  1. Abraham, Roy Clive. Dictionary of the Hausa Language. London: University of Oxford Press, 1962. 815.