Jump to content

shura

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Shura ma'anar wannan Kalmar shine wani mutun wanda aka sani bama a kasar suba har a duniya sanannu ne.

Misali

[gyarawa]
  • Wannan gidan sunyi shura a duniya.

Shura ma'anar wannan Kalmar ita ce wani abu wanda ya haura da kafarsa ko Kai kamun bazata.