sirri

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Sirri Wani abu da akayi ko ya faru a boye a tare da al’umma sun san da faruwarsa ba.

Misali[gyarawa]

  • Wannan labarin sirri ne.

fassara

  • Larabci:سر
  • Turanci: secret