Kalma ce da ake amfani da ita wajen baiyana wasu abubuwa masu amfani da hasken rana musamman ana amfani da ita wajen samar da wutar lantarki.