soro

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

Soro Daki ne Wanda akai amfani da itace, shifci ko karare a wajen rufinshi na sama.

Misali[gyarawa]

  • Abincin yana saman soji
  • Tayi shanya asaman soro.