ɗan makaranta

Daga Wiktionary
(an turo daga student)

Hausa[gyarawa]

Turanci[gyarawa]

Student

Suna[gyarawa]

Dan makaranta na nufin dalibi wato ma'aboci neman ilimi.

ɗalibi ‎n./t. (j. ɗalibai)[1]

  1. ɗalibi

Kishiya[gyarawa]

Manazarta[gyarawa]

  1. Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 50.