Jump to content

sura

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Sura abinda da ake nufi shine wani nau'in kalar mutun mai kira mai kyau

Misali

[gyarawa]
  • Aisha tana da sura mai kyau

Sura ma'anar wannan Kalmar shine wani yanki na alkur'ani ko kuma na biyibul

Misali

[gyarawa]
  • Akwai sura da yawa a cikin alkur'ani