Jump to content

tafi

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Tafi kalma ce da ake amfani da ita wajen baiwa wani umarni akan ya je wani guri.

Tafi na nufin cikin Hannu. Tafin hannu.

Tafi Shine buga tafi hannunwa biyu domin wani abin birgewa

Suna

[gyarawa]

Turanci

[gyarawa]

Go

Misali

[gyarawa]
  • Musa zo ka tafi makaranta.