takardu
Appearance
Hausa
[gyarawa]Takardu na nufin jam'in takarda wato takarda ce amman sama da guda ɗaya ko biyu to ana kiran su takardu
Suna
[gyarawa]takardū abun da ake rubuta akanta
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Bargery, G. P. A Hausa-English Dictionary and English-Hausa Vocabulary. 2nd ed. Zaria, Nigeria: Ahmadu Bello University Press, 1993. 979.